1 Tar 9:33 HAU

33 Waɗannan su ne mawaƙa, da shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa, waɗanda suka zauna a ɗakunan Haikali, ba su yin wani aiki dabam, gama dare da rana suke yin aikinsu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:33 a cikin mahallin