2 Sar 1:14 HAU

14 Gama wuta ta sauko daga sama ta cinye shugabanni biyu tare da mutanensu hamsin hamsin, amma ka dubi darajar raina.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:14 a cikin mahallin