2 Sar 1:2 HAU

2 Ahaziya ya faɗo daga tagar benensa a Samariya, ya kuwa ji ciwo ƙwarai. Sai ya aiki manzanni, ya ce musu, “Ku tafi, ku tambayi Ba'alzabul, gunkin Ekron, ko zan warke daga wannan ciwo.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:2 a cikin mahallin