2 Sar 10:13 HAU

13 sai ya sadu da 'yan'uwan Ahaziya Sarkin Yahuza, sai ya ce, “Ku su wane ne?”Sai suka amsa, “Mu 'yan'uwan Ahaziya ne, mun zo mu gai da 'ya'yan sarki ne da 'ya'yan sarauniya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:13 a cikin mahallin