2 Sar 10:17 HAU

17 Da suka isa Samariya, sai ya kashe duk wanda ya ragu na gidan Ahab a Samariya. Ya share mutanen gidan Ahab kaf kamar yadda Ubangiji ya faɗa ta bakin annabi Iliya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:17 a cikin mahallin