7 Da wasiƙar ta iso wurinsu, sai suka kwashi 'ya'yan sarki guda saba'in, suka karkashe su. Suka sa kawunansu cikin kwanduna, suka aika wa Yehu a Yezreyel.
Karanta cikakken babi 2 Sar 10
gani 2 Sar 10:7 a cikin mahallin