2 Sar 11:15 HAU

15 Yehoyada, firist kuwa, ya umarci shugabannin sojoji, ya ce, “Ku fitar da ita daga nan, duk kuma wanda yake son kāre ta, ku sa takobi ku kashe shi.” Ya kuma ce, “Kada a kashe ta a Haikalin Ubangiji.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:15 a cikin mahallin