2 Sar 11:17 HAU

17 Yehoyada kuwa ya yi alkawari tsakanin Ubangiji, da sarki, da jama'a, yadda za su zama jama'ar Ubangiji. Ya kuma yi alkawari tsakanin sarki da jama'a.

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:17 a cikin mahallin