2 Sar 11:8 HAU

8 Za ku kewaye sarki, kowane mutum ya riƙe makaminsa. Duk wanda ya yi ƙoƙari ya zo kusa, sai a kashe shi. Sai ku kasance tare da sarki duk lokacin da zai fita da duk lokacin da zai shiga.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:8 a cikin mahallin