2 Sar 12:1 HAU

1 A shekara ta bakwai ta sarautar Yehu, Yowash ya ci sarautar. Ya yi shekara arba'in yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya ta Biyer-sheba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 12

gani 2 Sar 12:1 a cikin mahallin