2 Sar 12:17 HAU

17 Hazayel Sarkin Suriya kuwa ya tafi ya yi yaƙi da Gat har ya cinye ta, ya kuma shirya zai yi yaƙi da Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Sar 12

gani 2 Sar 12:17 a cikin mahallin