10 A shekara ta talatin da bakwai ta sarautar Yowash Sarkin Yahuza, Yehowash ɗan Yehowahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi shekara goma sha shida yana sarauta.
Karanta cikakken babi 2 Sar 13
gani 2 Sar 13:10 a cikin mahallin