2 Sar 13:19 HAU

19 Elisha kuwa ya husata, ya ce, “Da ma ka caka sau biyar ko shida da za ka yi nasara a kan Suriyawa har ka ci su sarai, amma yanzu za ka yi nasara da su sau uku kawai.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:19 a cikin mahallin