2 Sar 13:21 HAU

21 Wata rana ana binne gawa, sai aka ga mahara, aka jefar da gawar a cikin kabarin Elisha. Da gawar ta taɓi ƙasusuwan Elisha, sai ya farko ya tashi ya miƙe tsaye.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:21 a cikin mahallin