2 Sar 14:15 HAU

15 Sauran ayyukan Yehowash da dukan abin da ya yi, da ƙarfinsa, da yadda ya yi yaƙi da Amaziya, Sarkin Yahuza, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:15 a cikin mahallin