2 Sar 14:2 HAU

2 Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Yehowaddin ta Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:2 a cikin mahallin