2 Sar 14:24 HAU

24 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da dukan zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:24 a cikin mahallin