2 Sar 15:14 HAU

14 Menahem ɗan Gadi daga Tirza ya zo Samariya ya bugi Shallum ɗan Yabesh a Samariya, ya kashe shi, ya hau gadon sarautarsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:14 a cikin mahallin