2 Sar 15:16 HAU

16 A lokacin nan sai Menahem ya hallaka Tifsa da dukan waɗanda suke cikinta, da karkararta tun daga Tirza, domin ba su karɓe shi ba, saboda haka ya hallaka ta, ya tsattsage dukan matan da suke da juna biyu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:16 a cikin mahallin