2 Sar 15:25 HAU

25 Sai shugaban sojojinsa, wato Feka, ɗan Remaliya daga Gileyad, tare da mutum hamsin suka ƙulla maƙarƙashiya, suka kashe Fekahiya tare da Argob da Ariye a Samariya a fādarsa. Da suka kashe shi, sai Feka ya zama sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:25 a cikin mahallin