2 Sar 15:27 HAU

27 A shekara ta hamsin da biyu ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Feka ɗan Remaliya ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara ashirin.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:27 a cikin mahallin