2 Sar 15:38 HAU

38 Yotam ya rasu, aka binne shi a makabartar kakanninsa a birnin kakansa Dawuda. Sai Ahaz ɗansa ya gaji sarautarsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:38 a cikin mahallin