2 Sar 16:13 HAU

13 Sa'an nan ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadayarsa ta gari, da hadayarsa ta sha, ya yayyafa jinin hadayarsa ta salama a bisa bagaden.

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:13 a cikin mahallin