2 Sar 16:17 HAU

17 Sarki Ahaz kuwa ya yanke sassan dakalan, ya ɗauke daruna da suke bisansu, ya kuma ɗauke kwatarniya da take bisa bijimai na tagulla, ya ajiye kwatarniya a daɓen dutse.

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:17 a cikin mahallin