3 Ya bi halin sarakunan Isra'ila. Har ma ya yi hadaya ta ƙonawa da ɗansa, kamar mugayen ayyukan al'ummai da Ubangiji ya kora a gaban mutanen Isra'ila.
Karanta cikakken babi 2 Sar 16
gani 2 Sar 16:3 a cikin mahallin