2 Sar 16:5 HAU

5 Rezin Sarkin Suriya kuwa, da Feka ɗan Remaliya Sarkin Isra'ila, suka kawo wa Urushalima yaƙi. Suka kewaye Ahaz da yaƙi, amma ba su ci shi ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:5 a cikin mahallin