2 Sar 16:9 HAU

9 Tiglat-filesar ya ji roƙonsa, sai ya zo ya faɗa wa Dimashƙu da yaƙi, ya ci ta. Sa'an nan ya kwashe mutane zuwa Kir. Ya kuma kashe sarki Rezin.

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:9 a cikin mahallin