2 Sar 17:14 HAU

14 Duk da haka suka ƙi kasa kunne, suka taurare zuciyarsu kamar yadda kakanninsu suka yi, waɗanda ba su yi imani da Ubangiji Allahnsu ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:14 a cikin mahallin