2 Sar 17:17 HAU

17 Suka yi hadaya ta ƙonawa da 'ya'yansu mata da maza. Suka yi duba, suka yi sihiri, suka duƙufa ga aikata mugunta a gaban Ubangiji, suka sa shi ya yi fushi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:17 a cikin mahallin