25 A farkon zamansu a can, ba su yi tsoron Ubangiji ba saboda haka Ubangiji ya aika da zakoki a cikinsu, suka karkashe waɗansu daga cikinsu.
Karanta cikakken babi 2 Sar 17
gani 2 Sar 17:25 a cikin mahallin