2 Sar 17:5 HAU

5 Sa'an nan Sarkin Assuriya ya kai wa dukan ƙasar yaƙi, har ya kai Samariya. Ya kewaye Samariya da yaƙi shekara uku.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:5 a cikin mahallin