2 Sar 18:12 HAU

12 Ba su yi biyayya da muryar Ubangiji Allahnsu ba, amma suka karya alkawarinsa har da dukan abin da Musa bawan Ubangiji ya umarta. Ba su kasa kunne ba, balle su aikata. Domin wannan Samariya ta faɗi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:12 a cikin mahallin