2 Sar 18:2 HAU

2 Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Abi, 'yar Zakariya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:2 a cikin mahallin