2 Sar 18:21 HAU

21 Ga shi yanzu, kana dogara ga Masar, wannan karyayyen sandan kyauro, wanda yakan yi wa hannun mutumin da yake tokarawa da shi sartse. Haka Fir'auna Sarkin Masar, yake ga dukan waɗanda suke dogara gare shi.’

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:21 a cikin mahallin