2 Sar 18:37 HAU

37 Sa'an nan Eliyakim ɗan Hilkiya, wanda yake wakilin gidan sarki, da Shebna magatakarda, da Yowa ɗan Asaf marubuci, suka zo wurin Hezekiya da tufafinsu ketattu, suka faɗa masa irin maganar da Rabshake ya yi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:37 a cikin mahallin