2 Sar 18:5 HAU

5 Hezekiya ya dogara ga Ubangiji Allah na Isra'ila. Ba a sami kamarsa a cikin dukan sarakunan Yahuza ba, waɗanda suka yi sarauta a gabansa, ko waɗanda suka yi bayansa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:5 a cikin mahallin