2 Sar 18:7 HAU

7 Ubangiji kuwa ya kasance tare da shi, duk inda ya nufa sai ya sami albarka. Ya tayar wa Sarkin Assuriya, ya ƙi bautar masa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:7 a cikin mahallin