2 Sar 19:12 HAU

12 Allolin al'ummai sun cece su ne? Wato al'umman da kakannina suka hallaka, wato Gozan, da Haran, da Rezef, da mutanen Eden da suke Telassar.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:12 a cikin mahallin