14 Hezekiya ya karɓi wasiƙa daga hannun manzannin ya karanta ta, sa'an nan ya shiga Haikalin Ubangiji, ya buɗe ta, ya ajiye ta a gaban Ubangiji.
Karanta cikakken babi 2 Sar 19
gani 2 Sar 19:14 a cikin mahallin