2 Sar 19:31 HAU

31 Gama daga Urushalima ringi zai fito, daga Dutsen Sihiyona kuma waɗanda suka tsira za su fito. Kishin Ubangiji ne zai yi wannan.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:31 a cikin mahallin