2 Sar 2:11 HAU

11 Da suka ci gaba da tafiya suna taɗi, sai ga karusar wuta da dawakan wuta suka raba su. Aka ɗauke Iliya zuwa Sama cikin guguwa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:11 a cikin mahallin