2 Sar 2:16 HAU

16 suka kuma ce masa, “Yanzu fa, ga mu mu hamsin ƙarfafa. Bari mu tafi mu nemo maigidanka, mai yiwuwa ne Ruhun Ubangiji ya ɗauke shi, ya jefa shi kan wani dutse, ko cikin wani kwari.”Elisha ya ce, “Kada ku tafi.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:16 a cikin mahallin