2 Sar 2:21 HAU

21 sai ya tafi maɓuɓɓugar ruwa yana barbaɗa gishirin, ya ce, “Haka Ubangiji ya ce, ‘Na warkar da wannan ruwa, ba zai ƙara sa a mutu ko a yi ɓari ba.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:21 a cikin mahallin