2 Sar 2:7 HAU

7 Waɗansu annabawa hamsin kuma suka tafi tare da su. Iliya da Elisha suka tsaya kusa da kogi, annabawa hamsin ɗin suka tsaya da ɗan nisa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:7 a cikin mahallin