2 Sar 2:9 HAU

9 Sa'ad da suka haye, sai Iliya ya ce wa Elisha, “Ka faɗa mini abin da kake so in yi maka kafin a ɗauke ni daga wurinka.”Elisha ya ce, “Bari in sami rabo daga cikin ikonka domin in gaje ka.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:9 a cikin mahallin