2 Sar 20:3 HAU

3 “Ka tuna da ni yanzu, ya Ubangiji, ina roƙonka, da yadda na yi tafiya a gabanka da aminci, da zuciya ɗaya, na aikata abin da yake mai kyau a gabanka.” Sai ya yi ta rusa kuka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:3 a cikin mahallin