2 Sar 21:17 HAU

17 Sauran ayyukan Manassa, da dukan abin da ya aikata, da zunubin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:17 a cikin mahallin