2 Sar 21:21 HAU

21 Ya bi halin tsohonsa duka. Ya bauta wa gumakan da tsohonsa ya bauta wa, ya kuma yi musu sujada.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:21 a cikin mahallin