2 Sar 21:24 HAU

24 Amma mutanen ƙasar suka kashe waɗannan da suka yi wa sarki Amon maƙarƙashiyar. Sai suka naɗa Yosiya ɗan sarki, ya gāji tsohonsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:24 a cikin mahallin