2 Sar 21:6 HAU

6 Ya miƙa ɗansa hadaya ta ƙonawa ya kuma aikata sihiri, ya yi dūba. Ya yi ma'amala da masu mabiya da mayu. Ya aikata mugunta ƙwarai a gaban Ubangiji, ya sa Ubangiji ya yi fushi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:6 a cikin mahallin